Latest
Ana daf da fara azumin watan Ramadan, dan Majalisar Tarayya a Sokoto ya gwangwaje yan mazabarsa da abinci, kudi da kuma tallafi ga malamai a yankin.
Tsohon makusancin tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Valentine Ozigbo ya tabbatar da cewa Peter Obi ba zai zama dan takarar LP a zaben 2027 ba.
Hon. Usman Zannah ya raba tallafin abinci ga mutane 5,000 a mazabarsa domin rage wahalhalu, musamman a yanzu da ake shirin fara azumin watan Ramadan.
Hukumomo a ƙasar Saudiyya aun tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan yau Jumu'a, 28 ga watan Fabrairu, sun umarci musulmi su tashi da azumi gobe Asabar.
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (AEDC), ya tabbatar da cewa wasu daga cikin layukan da ke kai hasken wuta ga fadar shugaban kasa da wasu wuraren.
Bayan zarge-zargen Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, Sanata Ireti Kingibe da ke wakiltar Abuja ta yi magana kan zargi game da lalata da ake yi kan Godswill Akpabio.
Kasar Saudiyya ta fitar da sanarwa kan duba watan Ramadan na azumin 2025. Ta ce akwai gajimare a wasu yankuna yayin da ake jiran sanarwa ta karshe.
Kotun koli ta Najeriya ta bayyana zaben ciyamomi da aka gudanar a jihar Rivers ranar 5 ga watan Oktoba, 2025 ya saɓawa tanadin doka, don haka bai inganta ba.
‘Yan bindiga sun kashe manoma 9 a yankin Karaga, inda suka sace mutane 6 a Farin-Doki, tare da kwashe shanu. Halin tsaro a Neja na kara tabarbarewa.
Masu zafi
Samu kari