Latest
Shugaban Izala na ƙasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da sabon katafaren masallacin biliyoyin Naira da ɗan Majalisar Bichi ya gina a mazabarsa.
Hukumar PCACC ta ɗamƙe shugaban ƙaramar hukumar Kiru, Abdullahi Mohammed bisa zargin hannu a badaƙalar sayar da filin da aka ware son gina filin ƙwallo.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa lokaci ya yi da Bola Ahmed Tinubu ya shiga batun Natasha da Akpabio.
Wani tsohon babban soja a mulkin Janar Ibrahim Babangida Babangida ya Caccaki IBB bayan fitar kaddamar da littafin da aka yi a birnin Tarayya, Abuja.
Yayin da ake shirin fara azumin watan Ramadan, Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da aniyar gwamnatinsa wajen bunkasa noma da wadatar abinci a Najeriya.
Tsagerun 'yan bindiga sun hallaka mutane akalla 17 a wasu hare-hare da suka kai ƙauyuka biyar, a yankin ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Kastina.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya sanar da ganin jinjirin watan Ramadana a wasu yankuna na Najeriya. Za a tashi da azumi ranar Asabar.
Bayan zargin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan Godswill Akpabio, matar tsohon gwamnan, Ekaette Akpabio ta yi barazanar ɗaukar matakin kotu kan zarginta.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa akwai bukatar manyan kasashen duniya su yi hakur, tare da yafe bashin da suke bin kasashen nahiyar.
Masu zafi
Samu kari