Latest
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Nasir Ahmed El-Rufai da Rotimi Amaechi kan sukar da suke yi wa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Wani shugaban al'umma ya naushi Sarki mai masaukin baƙi a wurin taron da gwamna ya kaddamar da aikin titi, lamarin ya faru ne daga an ce mutum ya canza wuri.
Laftanar Janar Oluyede, shugaban sojojin kasan Najeriya, ya koma Benue bayan kisan sama da mutum 300. An ce zai jagoranci dakarun da za su dawo da doka da oda.
Kungiyar ma'aikatan shari'a ta Najeriya, JUSUN ta dakatar da yajin aiki bayan ganawa da CJN da wakilan gwamnati, ta umarci ya'yanta su koma aiki 4 ga Yuni, 2025.
Rundunar ƴan sanda ta jaddada cewa haramcin hawan sallah da ta ƙaƙaba tun karamar sallah yana nan daram saboda barazanar tsaron da ake hange tana nan.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, ya fito ya ƙaryata jita-jitar da ke cewa yana shirin ficewa daga jam'iyyar APC. Ya ce yana nan zama daram.
Jarumar Nollywood, Abiola Adebayo ta ce ta rabu da mijinta tun Afrilun 2024, amma suna tarayya wajen kula da ɗansu bayan shekaru biyu haihuwar ɗan.
Babban kusa a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, Segun Showunmi, ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya gwamnoni sakarwa kananan hukumomi mara.
Wata kotun majistare a Landan ta yanke hukunci kan Hamit Coskun da laifin tayar da fitina bisa ƙiyayya ga Musulmi, bayan ya kona Alƙur’ani a gaban ofishin Turkiyya.
Masu zafi
Samu kari