Latest
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Umar Ibn Garba Elkanemi, ya karyata ikirarin jami'an tsaro na cewar rundunar soji na samun gagarumar galaba akan yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno da yankin tabkin Chadi.
Hukumar Sadarwa na Najeriya (NCC) ta ce adadin layyukan waya da 'yan Najeriya ke amfani dashi sun karu daga 162,058,918 a watan Satumba zuwa 165,239,443 a watan Oktoban shekarar 2018. A cewar kamfanin dillancin lab
A jiya Alhamis jam'iyya mai ci ta APC ta bayyana cewa, ba ta da wani shiri na tsige gwamna Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom daga kan kujerar sa sabanin yadda ake ikirari dangane da rikicin siyasa ya yi kaka gida a fadin jihar.
Matuka keke-napep sun kai wa Gwamnan Benuwai ziyara kwanan nan inda su ka nuna goyon bayan su. Shi kuma Gwamna Samuel Ortom na Jihar ta Benuwai ya bada labarin yadda ya taba zama yaron mota a cikin shekarar 1972.
Majiyar Legit.com ta ruwaito shugaban hukumar gudanarwar kwalejin, Mohammed Bako ne ya sanar da haka a ranar Juma’a 30 ga watan Nuwamba, inda yace gwamnati ya dauki matakin ne bayan samun rahoton binciken shugaban kwalejin da aka
Majiyar Legit.com ta ruwaito Obi ya bayyana haka ne a garin Abakaliki, babban birnin jahar Ebonyi, inda yace akwai matsala matuka yadda kasashen da suke sa’annin Najeriya a shekarun baya suka tsere mata a duka bangarorin cigaba.
Yansandan jahar Gombe sun kama wani jami’in Soja mai suna Ojobo Sunday, karamin Soja dake aiki da runduna ta 301 dake garin Gombe da laifin aikata fashi da makami. Sojan ya dauki dan achaba mai suna Abubakar Garba akan ya kaishi k
Ttsohon shugaban jam’iyyar APC a sabongarin Gusau, babban birnin jahar Zamfara ne ya wulakatan littafi mai tsarki na addinin Musulunci, watau Al-Qur’ani mai girma, inda yayyaga shi, ya kekketa shi tare da yin wurgi da shi.
Idan za’a tuna a kwanakin baya ne wata kotu dake jahar Kano ta daure Sadik saboda ya fitar da wata waka, wanda ake ganin wakar siyasace da ya yi ta don goyon bayan tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Masu zafi
Samu kari