Latest
Abdulrahman Sani, mai shekaru 40, ya gamu da ajalinsa bayan wani mutum ya farke masa ciki da wuka a garin Daura, jihar Katsina. Sani ya gamu da ajalinsa ne ranar Juma'a, a hanyar sa ta komawa gida, bayan ziyartar budurwar sa. Duk
Dan majalisa mai wakiltar Matazu, Ibrahim Dikko ne ya fara tayar da maganan a zaman majalisar, inda ya nemi majalisar ta zabi sabon Kaakaki, nan da nan dan majalisa daga Baure Sani Lawan ya goyi bayan bukatar da Dikko, anan aka za
Majalisar dokokin jahar Nassarawa ta tabbatar da sahihancin wasu mutane guda goma sha daya da gwamnan jahar Umar Tanko Al-Makura ya tura mata sunayensu don tantancesu kafin ya tabbatar dasu a matsayin sabbin kwamishinoninsa.
Masu iya magana sukan ce gemu dai baya hana neman ilimi. Wannan karin maganar ya yi dai-dai da abinda ya faru a rayuwarta wata dattijuwa da ta bai wa mutane mamaki sosai yayin da ta koma makaranta duk da tsawon shekarunta. Wata da
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya rubutawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, wasikar ta'aziyyar tsohon shugaban kasar Amurka, George H. W Bush. A takardar ta Obasanjo da Kehinde Akinyemi, mai taimaka masa a
Yayinda yan Najeiya ke shirin zaben 2019, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a jihar Ogun ta rasa akalla mambobinta sama da 26 a majalisar dokokin jihar inda suka koma jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM).
Sanata mai wakiltan yankin Nasarawa ta yamma a majalisar dokokin kasar, Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya cika dukkanin alkawaran zaben da ya dauka tare da habbaka tattalin arziki da kuma tsaro.
Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya koka kan rahotannin da ake yadawa na cewar yana goyon bayan Buhari da Atiku. Ya jaddada cewa har yanzu yana goyon bayan dan takarar jam'iyyar APGA a zaben 2019 mai zuwa.
Za ku ji cewa Kasar Qatar za ta fice ta bar Najeriya da sauran Kasashe a Kungiyar OPEC. Qatar ta yi wa Kasar Saudi bore ta janye kan-ta daga tafiyar OPEC. Kasar Qatar tana hako gangar mai 600, 000 a kowace ranar Duniya.
Masu zafi
Samu kari