Latest

2019: PDP ta kaddamar da yakin neman zaben Atiku Sokoto
Breaking
2019: PDP ta kaddamar da yakin neman zaben Atiku Sokoto
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Kamar yadda ta sanar a jadawalin tsare-tsarenta na yakin neman zaben shugaban kasa, ayarin kamfen din dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP ya dira a jihar Sokoto, arewa maso yammacin Najeriya. Jam'iyyar ta PDP za