Latest
Wasu hakimai 11 da suka fada arkashin sabbin masarautun da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kirkira sun halarci hawan Sallah na yammacin ranar Litinin a masarautar sarkin birnin Kano, Mai Martaba Sarki Sanusi
Rahotanni sun kawo cewa yawan adadin mahajjatan Najeriya wadanda suka mutu a kasa mai tsarki ya kai tara. Dr. Ibrahim Kana, Shugaban tawagar likitoci na hukumar kula da mahajjatan Najeriya (NAHCON), ne ya tabbatar da hakan.
Mun samu labari cewa Legas da Jihohin da ke makwabtaka da ita za su gamu da ambaliya. Hukumar bada agajin ta sanar da gwamnatocin jihohin da abin zai shafa cewa su shirya.
Komai ya kankama domin tafiyar shugaban kungiyar IMN wanda akafi sani da Shi'a, SheikIbrahim El-Zakzaky, kasar Indiya domin jinya biyo bayan belin da kotun jihar Kaduna ta bashi a makon da ya gabata.
Aliko Dangote ya samu jika bayan haihuwar Diyarsa. Hajiya Fatima Dangote ta haifi yarinya a kasar waje. Fatima da Halima su na cikin ‘Ya ‘yan Dangote wadanda ke aiki da shi.
Wasu mutane uku ‘Yan gida guda sun fito takarar Gwamnan Jihar Kogi a zaben 2019. An samu ‘Ya ‘yan Abubakar Audu da ‘Danuwansa su na neman kujerar Gwamnan Kogi tare da Yahaya Bello.
Matar gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, Hajiya Ummi Garba El-Rufai ta kai ziyara zuwa wasu manyan asibitocin jahar Kaduna guda uku dake cikin garin Kaduna inda kai ma marasa lafiya dauki.
Dakarun rundunar Sojan sama dake yaki da mayakan Boko Haram a yankin Arewa maso gabashin Najeriya sun samu wata gagarumar nasara a kan mayakan ta’addanci a wata samame da suka kai musu ta sama.
Jose Mourinho ya ce Kofin Firimiya ya na hannun Man City, Liverpool ko Tottenham inda ya ke ganin cewa har sai ‘Yan tara-gutsan Man City sun ci Firimiya, Man Utd ba su samu ba.
Masu zafi
Samu kari