Latest
A ranar Asabar 10 ga watan Agusta, akalla rayukan mutane 11 ne suka salwanta a yayin da wani mummunan hatsari ya ritsa da wasu motocin haya biyu da ya auku cikin garin Damba na karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara.
Sojojin saman Najeriya sun yi abin a yaba inda Sojoji su ka yi luguden wuta a wuraren da Boko Haram su ka labe. Rundunar Sojin sama sun kai wannan hari ne a Ranar ja-ji-birin Sallah.
Babbar jam'iyyar hammaya a Najeriya PDP, ta lashe dukkanin kujeru takwas na kananan hukumomi da jihar Bayelsa ta kunsa yayin da aka kammala zaben kananan hukumomin jihar wanda hukumar zabe reshen jihar ta gudanar a ranar Asabar.
Mun ji cewa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya nemi mutane su yi addu’ar zaman lafiya a Najeriya. Gwamnan ya kuma yi wa mutanensa alkawari a sakon barka da sallah da ya fitar.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawallen Muradun, ya nada Abubakar Maigari, matsayin sabon sarkin Maru. Mataimakin gwamnan jihar, Mahadi Gusau, ya bayyana hakan ne a ranar Asabar, 10 ga watan Agusta, 2019.
Sakataren bangaren Ilimi na kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), Abdullahi Musa ya yi ikirarin cewa Sheikh Mohammed Yakoob, yayan Sheikh Ibrahim El-Zakzaky yana yi wa shigaban na Shi'a bakin ciki ne. Musa ya bayyana hakan n
Tsohuwar jarumar masana'antar Kannywood Sadiya Haruna ta fallasa asirin yadda ta yi da babban jarumin shirya fina-finai Hausa Alhassan Kwalle. Tsohuwar jarumar ta bayyana cewa yadda suka hadu da ita, ya nuna mata kuru-kuru...
Michelle Obama, Barack Obama, Bill Gates, Oprah Winfrey, Donald Trump da Queen Elizabeth sun fito a cikin mutanen da aka fi so a duniya. Sai dai kuma wani abu da ya faru shine, Angelina Jolie da ta saba zuwa ta daya jerin sunayen.
Diezani Alison Madueke ta karyata zargin da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da hukumar EFCC sukayi mata na cewar ta yi sama da fadi da dukiyar talakawar Najeriya a lokacin da take aiki...
Masu zafi
Samu kari