Latest
Rahotanni sun kawo cewa hukumar FBI ta kasar Amurka ta fallasa jerin sunayen wasu mutanen kasar Najeriya 77 da aka samu da laifin yin zambar miliyoyin daloli a kasar.
Ali Nuhu jarumi ne kuma darakta ne a masana'antar Kannywood, wanda aka fi sani da Sarki Ali, ambasada ne na akalla kamfanoni guda bakwai a Najeriya cikinsu akwai Glo, Omo, Samsung da dai sauransu. Bayan kungiyar Kannywood...
Wani babban malamin jami’a, Farfesa Joshuwa Obaleye na sashin ilimin sinadarai Chemistry a jami’ar Ilorin ya kirkiro wasu sabbin magungun cutar kansa, zazzabin cizon saurao da kuma tarin fuka
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a, 23 ga watan Agusta ya gana da sarakunan gargajiya daga yankin Arewacin kasar. An fara ganawan ne da misalin karfe 11:30 na safe a majalisar Fadar Shugaban kasa.
Da yake magana da ‘yan jarida a kan wannan al’amari wani jami’in ASP wanda yake aiki a garin Abuja ya ce, rashin fara biyan sabon albashin ya tabbatar da cewa gwamnati ba ta damu jin dadi da walwalar ‘yan sanda ba.
Bayan kama darakta Sunusi Oscar da hukumar tace fina-finai tayi a makon da ya gabata, wata budurwa mai suna Aisha Idris ta fito ta yiwa shugaban hukumar wankin babban bargi, a cewar ta shima ba mutum ne na gari ba, har ta bayyana.
Majiyar da ta kawo mana wannan labarin ta ce kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Legas DSP Bala Elkana ne ya bada wannan sanarwar a ranar Alhamis 22 ga watan Agusta inda yake cewa cibiyoyi rubuta jarabawar a Legas sun hada da,
Shugabannin al'ummar Musulmi a PortHarcourt, babbar birnin jihar RIvers, sun yi Allah wadai da rusa babban Masallacin Trans-Amadi, inda sukayi kira da shugaba Muhammadu Buhari ya kawo dauki.
Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar Kano na Jam'iyyar APC ya fara kare kansa a gaban kotun sauraron karar zaben gwamna a jihar Kano inda ya gabatar da shaidan baka da wasu takardu sai dai an gano shaidan yana dauke da katin zabe na
Masu zafi
Samu kari