Latest
Wannan shine karo na uku da gwamnatin ta bayar da tallafi ga bangaren harkar wutar lantarki tun bayan sayar da bangaren ga 'yan kasuwa masu zaman kansu a watan Nuwamba na shekarar 2013. Sai dai, majalisar ta sha nuna adawar ta
Hukumar man fetir Najeriya, NNPC, ta kaddamar da fara gudanar da gyaran matatun man fetir na Najeriya, inda ta fara da babbar matatar mai dake garin Fatakwal na jahar Ribas
Yayin da a ka ji cewa wannun jari sun yi kasuwa bayan tazarcen Shugaba Buhari, mun ji cewa irin su Dangote da Bankuna sun samu riba; Kamfanonin mai sun sha kasa a kasuwar hannun jari.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano karkashin jagorancin shugabanta Isma'il Afakallahu ya rantsar da kwamitin tsoffin 'yan fim da zasu tantance duk masu ruwa da tsaki a harkar fim din Hausa...
Shugaban majalisar malamai na jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana cewa babu in da aka haramta wasan ƙwallon ƙafa a addinin musulunci, sai dai kawai ana alaƙanta ƙwallon ƙafa da siyasar addini ne...
Wani bidiyo da yake yawo a shafukan sadarwa ya nuna wani bawan Allah wanda bai bayyana sunansa ba yana bayani akan yadda rikicin gida ya hado su da tsohon shugaban hukumar 'yan sanda na kasa Alhaji Hafiz Abubakar Ringim, inda...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Zaria da ke Jihar Kaduna a safiyar yau Alhamis 22 ga watan Augustan 2019. Shugaban kasar ya kai ziyarar ne sakamakon gayyatan sa da Gwamnan jihar, Nasir El-Rufai ya yi domin kaddamar da
Kotun sauraron karrar zabe na gwamnan Kano, karkashin jagorancin Justice Halima Shamaki ta bayar da umurnin kamo wadanda ake zargi da kaiwa wata ma'aikaciyar INEC, Halima Sambo Hassan da ta bayar da shaida a kan shari'ar zaben gwa
A cigaba da kace nace da ake ta faman yi a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, sanadiyyar kama babban darakta Sunusi Oscar 442, bisa zarginsa da ake yi da fitar da wani bidiyo ba bisa ka'ida ba...
Masu zafi
Samu kari