Latest
Mayakan kungiyar Hezbollah sun gwabza fada da sojojin Isra'ila a Kudancin Lebanon. Mayakan na Hezbollah sun samu nasarar hallaka sojojin Isra'ila.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanar da cewa za a yi ruwan sama jihohi irinsu Kaduna, Yobe, Gombe, Adamawa, Taraba da sauransu a Arewa da wasu jihohi
Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna ya sanar da ficewa daga jam'iyyar APC yana shirin shiga ADC. Gawuna ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a Kano.
A labarin nan, za s ji cewa ɗsn Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, Mustapha Rabi'u Musa Kwankwaso ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar NNPP zuwa ADC a Kano.
Gwamnatin Iran ta sake karyata kalaman jami'an Amurka, wadanda suka yi ikirarin an fara zaman tattaunawa domin kawo karshen yakin Gabas ta Tsakiya.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin HoPE-CT domin tallafawa gidaje miliyan 15 da kudaden rage radadin talauci da bunkasa kananan sana'o'i a fadin Najeriya.
Rasha, Jordan da kasashen yankin Gulf sun yi wani taro a kafar sada zumunta kan muaayr wutar da ke ci gaba da faruwa tsakanin Amurka/Isra'ila da kasar Ira
Shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi sababbin nade-nade a gwamnatinsa. Shugaba Bola Tinubu ya nada sabon shugaban hukumar CAC.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin awon gaba da wasu da dama zuwa daji.
Masu zafi
Samu kari