Latest
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC), ta kaddamar da hare-hare masu zafi kan wasu muhimman wurare na Amurka da Isra'ila.
Boniface Aniebonam, wanda ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa dama tun da dadewa suka kori Kwankwaso kuma babu wanda zai bi shi zuwa jam'iyyar ADC.
Rahoton nan zai zo dauke da bayanin duk abubuwan da suke faruwa yayin da Rabiu Musa Kwankwaso yake shiga jam'iyyar ADC mai hamayya a jihar Kano da ya bar NNPP.
Mazauna yankin Ubosharu dake ƙaramar hukumar Kwali a Abuja sun koka kan yadda asibitinsu ya lalace, inda suke fuskantar ƙalubalen rashin magani da ruwan sha.
Tantiran 'yan bindiga dauke da makami sun kai hari a wani kauyen jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun kashe mutanen da suka je wurin taron bikin aure.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya rushe daukacin majalisar zartarwarsa, inda ya umarci kwamishinoni su mika rantsuwar ayyukansu kafin ranar Juma'a yau.
Gwamnatin Spain ta sanar da daukar matakin hana jiragen yakin Amurka amfani da sararin samaniyarta a yakin da take gwabzawa da Jamhuriyar Musulunci tq Iran.
Tsohon ministan shari'a kuma babban lauyan gwamnati, Michael Aondoakaa ya fita daga jam'iyyar APC mai mulki. Ya sanar da cewa nan gaba zai sanar da ina zai koma.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya fito ya yi martani kan wasu rahotannin da ke cewa ya hakura da shiga harkokin siyasa.
Masu zafi
Samu kari