Latest
Tsohon dan gidan shugaban majalissar dattijai ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP a jihar Plateau sabida abinda ya ce rashin adalci da jam'iyyar tai masa
Wasu masu garkuwa da mutane su 2 da yan sanda suka kama a jihar Delta sun mutu a hanyar zuwa asibiti. kakakin yan sandan jihar Delta, Bright Edafe ya tabbatar.
Gwamnatin Amurka ta hannun hukumar fikira da sirri ta kasar sun sanar da a kiyayi tafiye-tafiye musamman ma a wasu jihohin Arewaq da kuma na kudancin kasar
Sanata Chimaroke Nnamani, tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanatan yankin Enugu East ya jadada cewa Asiwaju Bola Tinubu na jam'iyyar APC ne zai lashe zaben 2023.
Sabon mummunan hatsari ya ritsa da wasu mutum 12 a jihar Neja inda mutum takwas a take suka rasa rayukansu. Uku daga cikin 'yan sanda ne, 5 farar hulaa ne.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ba'a gane su waye ba sun tafka ta'adi a hedkwatar yan sanda dake garin Ihiala, karamar hukumar Ihila ta Anambra da safiyar Laraba.
Wani hazikin dalibin Najeriya mai suna Igbinosa Eghosa ya kammala aikinsa na kera motar daukar kaya a matsayin ‘project’ dinsa na ajin karshe a jami’ar Benin.
Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya sha mumunan zagi wajen tsohon ministan sufuri, Femi Fani Kayode, kan jawabin da yayi cewa wasu yan takara na fitsari a wando.
Yayin da ake ci gaba da tallata Tinubu a Najeriya da ma jam'iyyar APC, an bayyana sunayen matasan da za su tallata APC a zaben 2023. An fadi sunayen manya.
Masu zafi
Samu kari