Latest
Alkali ya daure wani matashi bisa zarginsa da sace injin nikan wata mata a jihar Ogun. An bayyana yadda ya shiga gidan ya yi sata har dubunsa ta cika ya shigo.
Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya fara zakulo mutanen da zai naɗa a manyan muƙamai masu tasiri a sabuwar gwamnati bayan 29 ga watan Mayu.
Wata babbar kotun jihar Plateau ta mayar da tsigaggen ɗan kakakin majalisar dokokin jihar kan muƙamin sa. A shekarar da ta gabata ne aka tsige shi kan kujerar.
Yaro Mai Shekara 7 Mai Suna Albert Daga Ghana Ya Zama Sananne a Duniya Don Kuka Saboda An Hana shi Doya Yayn da Aka Bashi Ayaba Ya cinye Ghana Ya Zama Sananne
Gwamnatin jihar Kaduna ta ƙaƙaba dokar kulle a yankin Sabon Garin Nasarawa-Trikaniyya a ƙaramar hukumar Chikun ta jihar. Hakan na zuwa ne bayan rikici ya barke.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya nemi ƴan adawar jihar da su haƙura su marawa zababben gwamnan jihar baya.
Wata mata ta shiga jirgi a Najeriya, lamarin da ya tada hankalinta tsabar cunkoso. An ga lokacin da take zabga ihun rashin samun iskan da za ta shakao a ciki.
A yau Gwamnonin jihohi za su yi taro a kan takunkumin da Hukumar NFIU ta kakaba masu a Najeriya sannan za a tattauna kan yadda gwamnati za ya rika karbar haraji
Wani rikici ya barke tsakanin 'yan jam'iyyar APC da PDP a jihar Ribas. Hakan ya kai ga jami'in tsaro ya dirkawa wani dan PDP bindige, inda ya samu wani rauni.
Masu zafi
Samu kari