Latest
Rukunin farko na motocin bas masu amfani da lantarki da aka shigo da su don saukaka sufuri a Lagas sun iso, Gwamna Sanwo-Olu ya saki hotuna a soshiyal midiya.
Jami'an kamfanin KAEDCO sun dandana kudarsu lokacin da sojoji suka farmaki kamfanin da ke jihar Kebbi inda suka yi wa ma'aikatan da ke bakin aiki dukan tsiya.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun yi nasarar kama wasu yan kungiyar Sara-Suka 98 yayin wasu ayyuka da suka gudanar tsakanin 26 zuwa 28 ga watan Afrilu.
Gwamnatin Najerya ta bayyana cewa, ya zame mata dole ne ta kashe kudaden da ta bayar a kwaso 'yan Najeriya daga kasar Sudan don kare lafiyarsu da dawowa gida.
Wasu 'yan ta'adda sun yiwa matasa kisan gilla a jihar Filato, inda aka ce sun yiwa matasa biyu yankan rago a jihar da ke Arewa ta Tsakiya a Najeriya, rahoto.
Wasu kungiyoyin goyon bayan zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola sun nuna goyon bayansu ga Hon Aliyu Muktar Betara don zama kakakin majalisar wakilai na 10.
Yanzu muke samun labarin rasuwa basarake mafi dadewa a Najeriya kuma mahaifin ministan Buhari rasuwa a jihar Cross River. An fadi kadan daga tarihi da aikinsa.
Hudu Ari ya ce sam ba Fintiri ne ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa ba, ya ce Binani ce ta lashe zaben don haka bai aikata laifi wajen sanar da ita ta ci ba.
Ana binciken Godwill Akpabio a EFCC, tsohon Ministan na N/Delta yana cikin masu neman zama shugaban majalisar dattawan Najeriya a karkashin jam’iyyar APC mai-ci
Masu zafi
Samu kari