Latest
Gwamnan jihar Benue Rev. Fr. Hyacinth Alia ya shirya dawo da kadarorin gwamnatin jihar waɗanda gwamnatin Samuel Ortom, ta tattara ta yi awon gaba da su a jihar.
Duk da tarin sukar da take sha, gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da aikin rusa gine-gine kan filin gwamnati da ake zargin gwamnatin Abdullahi Ganduje da siyarwa.
Kungiyar dattawan arewa ta bukaci jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ta bari yan majalisar dokoki ta 10 su zabi wanda suke so ya jagoranci harkokinsu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana cewa tun kafin ya zama gwamnan jihar Zamfara ya siyo da yawa daga cikin motocinsa da aka kwace masa.
Rahotanni sun tabbatar sa yarjejeniyar da aka cimma tsakanin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Sanata Godswill Akpabio kan shugabancin majalisar dattawa ta 10.
Tun bayan dawowar damokradiyya a 1999, takwas daga cikin jihohi 36 na Najeriya suna nan a yadda suke kuma har yanzu jam’iyyar adawa bata taba mulki a ciki ba.
Wata matashiya da ta auri mai nakasa ta wallafa tsoffin hotunansa don nuna yadda yabsauya bayan shekaru 10, kuma jama’a da dama sun yaba tsantsar kyawunsa.
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), ta bayyana cewa.ba za ta gayawa ƴan majalisunta ƴan takarar da za su zaɓa ba a.shugabancin majalisa.
Emefiele da Tinubu ya dakatar a ranar Juma'a 9 ga watan Yunin da muke ciki, ya yi abubuwa da dama a kujerarsa ta CBN da suka janyo masa suka daga 'yan Najeriya.
Masu zafi
Samu kari