Latest
Tajudeen Abbas mai wakiltar mazabar Zariya a jihar Kaduna ya samu kuri'u 353, ya lallasa abokan adawarsa. Mun tattaro tarihin sabon shugaban majalisar kasar.
Jami'an rundunar sojin Operation Hadarin Daji sun kai samame mafakar 'yan fashin daji a yankin karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, sun sheke guda uku.
Dan takarar da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ke so ya zama kakakin majalisar wakilai ta 10, Hon Tajudeen Abbas, ya yi nasara a zaben da aka gudanar.
Bayan sanar da sakamakon wanda ya lashe zabe, a halin yanzu an rantsar da Sanata Godswill Akoabio a matsayin sabon shugaban majalisar dattawa ta 10 daga yau.
Mun tattaro maku tarihin rayuwa da siyasar Sanata Godswill Akpabio da na Sanata Barau Jibrin da su ka gaji Ahmad Lawan da Ovie Omo-Agege a majalisar dattawa
Sanatan Adamu Bulkachuwa ya yi tinkaho da rawar ganin da yake takawa a rayuwar matarsa, Justis Zainab Bulkachuwa wajen yanke hukunci lokacin da take alkali.
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu akan dokar ba wa dalibai rancen kudi don yin karatu a kasar, dokar za ta ba dalibai dama da ba su da karfin yin karatu.
Sanata Jibrin Barau, zababben dan majalisa mai wakiltar Kano ta Kudu ya yi nasarar zama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na Najeriya ba tare da hamayya ba.
Wani matashi da aka bayyana sunansa da Chukwudi, ya rasa ransa sakamakon nutsewa da ya yi a ambaliyar ruwa da ta rutsa da shi a gidan da yake zaune a Enugu.
Masu zafi
Samu kari