Latest
Ɗan sandan da ya yi bajinta ya yi abun a yaba a jihar Katsina ya samu kyautar kujerar zuwa aikin. Nura Mande ya dawo da wasu kuɗi ne har $800 da ya tsinta.
Wani magidanci ya nuna rashin jin daɗinsa bayan kwararren likitaa ya ba shi shawarar ya nesanci kwanciya da matarsa na tsawon mako ɗaya saboda takaita iyali.
Jarumin barkwanci Aliyu Muhammad Idris wato Ali Madagwal, ya yi watsi da rusau da aikin rusau da sabuwar gwamnatin Kano ta Abba Kabir Yusuf take yi a jihar.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya dauki nauyin akalla Musulmai 200 domin sauke farali a aikin hajjin 2023. Wannan shine irinsa na farko a cikin shekaru 10.
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana ganawarsa da Shugaba Tinubu kawai don ya sanar da shi ne batun ziyararsu da Bill Gates da za su kawo a ranar Litinin mai zuwa.
Tsohon ɗan majalisar wakilai, Muhammad Gudaji Kazaure, ya lissafo jerin mutum 12 da yakamata a Shugaba Tinubu ya bincika domin farfaɗo da tattalin arziƙin ƙasa.
Tsohon shugaban ƙasa a Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya musanta ikirarin mawaki Femi Kuti cewa a baya EFCC ta nemi ya zo ya mata bayani kan zamba.
Yan majalisar jiha sun zaɓi Honorabul Blessing Agbebaku a matsayin sabon shugaban majalisar dokokin jihar Edo, sun kuma zaɓi nace a matsayin mataimakiyarsa.
Dubun wasu matasa da suka kware a satar awaki a cikin Gombe ta cika bayan da jami'an 'yan sanda da ke aiki bisa wasu bayanai na sirri suka yi nasarar dafesu.
Masu zafi
Samu kari