Latest
Ƴan bindiga sun halaka wasu manoma biyu a ƙauyen Unguwar Gajere cikin ƙaramar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna a wani sabon hari da suka kai zuwa yankin.
Yayin da ya fara mulkinsa da ban haushi, ana ci gaba da ganin inda Abba Gida-gida ke maida hankali ga yadda zai gyara ilimi. Zai ura matasa karatu kasar waje.
Yan asalin Abuja sun bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya ba dan cikinsu mukamin ministan babban birnin tarayya, cewa mai daki shi ya san inda ke masa yoyo.
Wata matashiya yar Najeriya da ke siyar da tuwon roko ta yadu a TikTok bayan bidiyo ya hasko ta tana hada-hadar shirya abincin domin kaiwa kasuwa. Ta hadu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana dalilin ganawarsa da Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da kuma yadda ya gana da Dangote, attajirin nahiyarmu ta Afrika.
Ɗan majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar ƙaramar hukumar Chikun, ya riga mu gidan gaskiya kwana huɗu bayan an rantsar da su. Ya rasu bayan rashin lafiya.
Maniyyata aikin hajjin bana sun koka kan yadda suka makale har yanzu a filin tashi da saukan jiragen Murtala Mohammed da ke jihar Lagos saboda matsalolin sufuri
Jigon jam'iyyar APC a jihar Rivers, ya yaba da hukuncin kotu na goyon bayan jam'iyyar PDP ta dakatar da Wike. Eze Chukwuemeka Eze ya ce hukuncin ya yi daidai.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce wadanda suka kafa kungiyar Boko Harama a arewa sun fada masa cewa talauci da rashin aikin yi ne ya jefa su a halin.
Masu zafi
Samu kari