Latest
Shugabannin jam'iyyar PDP a jihar Imo sun ajiye muƙamansu tare da ficewa daga jam'iyyar gaba ɗaya. Sun ɗora alhakin hakan akan ɗan takarar gwamnan jam'iyyar.
Alhaji Aliko Dangote ya rasa matakin farko a masu arzikin Nahiyar Afirka bayan da wani shahararren mai arziki na kasar Afirka ta Kudu Rupert ya karbi matsayinsa
Farfesa Isa Pantami ya samu lambar yabo daga gidan talabijin ta Qausain bisa kokarinsa na kawo abubuwan ci gaba a bangaren sadarwa d tattalin arziki na zamani.
An yaba ma shugaban kasa Bola Tinubu kan dakatar da Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban EFCC saboda yana bin duk abun da Abubakar Malami ya fada masa ne.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙulla yarjejeniya da wasu ƙasashen nahiyar Afirika domin kawo ƙarshen mamaye kasuwar iskar gas ta Rasha a nahiyar Turai.
Jam'iyyar PDP ta sake samun kanta cikin rikici bisa goyon bayan na hannun daman tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a kujerar marasa rinjaye ta majalisa.
Fada ya kaure tsakanin jami'in hukumar NSCDC da wani dan bautar kasa a ranar Asabar, 17 ga watan Yuni kan abinci a wajen wani taro inda suka ba hammata iska.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa mata sun cancanci karin mukaman shugabanci domin bayar da gudunmawarsu wajen ci gaban kasar.
Hukumar DSS ta bankado wani shirin ƙulla-ƙulla da ake shiryawa kan gwamnatin tarayya da hukumar saboda cafke dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya, Emefiele
Masu zafi
Samu kari