Latest
Wasu mahara da ake kyautata zaton yan ta'adda ne sun yi ajalin rayukan mutane sama da 10, sun kona gidaje da Coci a yankin karamar hukumar Mangu, jihar Filato.
Hakeem Odumosu, tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Legas, ya ƙaryata labarin da ake yaɗawa kan cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa shi shugaban EFCC.
Godwin Emefiele ya na tsare a wajen DSS a Najeriya na kwana da kwanaki don haka ya je kotu, amma Gwamnati ta nuna cewa Emefiele zai kufce idan ya samu beli
Gwamnan Kano, injiniya Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida ya sanar da mayar da Minti Magaji Rimingado, kan muƙaminsa na shugabancin hukumar karɓ.
Gwamnan jihar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, Francis Nwifuru, ya bai wa sabbin kwamishinoni da hadimai rantsuwar kama aiki ranar Talata, 20 ga Yuni.
Wata dattijuwa mai shekara 60 a duniya ta shirya yin komai domin kasancewa da matashin saurayinta mai shekara 27 a duniya. Suna ta shirya gudanar da aurensu.
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta ce ta yi jigilar maniyyata 67,000 daga cikin 73,000 ta bangaren da aka ware, ta shawarci mutane kan tsarin ajiya nahukumar.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin cewa ba zai rantsar da duk kwamishinan da ya ƙi bayyana ainihin dukiyar da ya mallaka ba a Fam ɗin hukumar.
Makonni bayan ya karbi mulki, sabon Gwamnan Taraba ya shirya yin bincike a jihar. Wannan kwamitin binciken ya na karkashin jagorancin Mista Polycarp Iranius ne
Masu zafi
Samu kari