Latest
‘Dan majalisar Jam’iyyar LP a Kaduna ya fara cika alkawarin da ya yi wa mutanensa. Ekene Abubakar Adams ya yi rabon turansfomomi motoci, da babura da kuma kudi.
Jam'iyyar PDP reshen Benuwai ta caccaki gwamnatin PDP karkashin mulkin gwamna Hyacinth Alia dangane da matakin da ya ɗauka kan ciyamomin kananan hukumomi 23.
Majalisar dokokin jihar Filato ya amince da buƙatar gwamna Caleb Mutfwang ta karɓo bashin kuɗi naira biliyan N15bn daga banki domin biyan albashin ma'aikata.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto, ya ba da umarnin cewa a yi gaggawar biyan ma'aikatan jihar, da kuma 'yan fansho kuɗaɗensu domin su samu damar gudanar da.
An tabbatar da rasuwar mutane 5 ɗin da ke cikin jirgin ruwa mai nunƙaya Titan, wanda jirgi ne na 'yan yawon buɗe ido mallakin kamfanin OceanGate, wanda ya yi.
DSS ta ankarar da al’umma cewa akwai shirye-shirye aukawa wuraren bauta da filayen wasanni. Dr. Peter Afunanya ya ce DSS da Sojoji da ‘Yan Sanda sun gano hakan.
Ana kyautata zaton Bola Ahmed Tinubu ya nada kwamiti da zai binciki gaskiyar ayyukan NNPCL. Shugaba Tinubu ya kafa kwamitin binciken sabanin NNPCL da FAAC.
Hukuma ta ja-kunnen Bola Tinubu a kan bashi, Muhammadu Buhari ya bar masa gadon N77tr. An fahimci bashin da ke kan wuyan Najeriya ya karu, binciken ya nuna haka
Rayuwar Lauyoyi da shaidun jam’iyyar PDP a zaben Gwamnan Sokoto su na fuskantar barazana. Sa’idu Umar na shari’ar da Ahmad Aliyu, Jam’iyyar APC a kan zaben 2023
Masu zafi
Samu kari