Latest
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya sallami baki ɗaya hadiman da tsohon gwamnan jihar ya naɗa daga aiki, ya rushe majalisun gudanarwan hukumomin gwamnati yau.
An bayyana cewa rukunin farko na alhazan jihar Legas da suka gudanar da aikin hajji a bana sun baro Jeddah da ke kasar Saudi Arabia zuwa Najeriya da misalin.
Kuɗi yana neman jawo sabon rikicin cikin gida a NWC a jam’iyyar APC. Babu kan ta APC domin Abdullahi Adamu ya hana sauran shugabannin APC sanin abin da ake ciki
Wani matashi ya wallafa wani faifan bidiyo da aka gano wani dalibi hannunsa na rawa ya na kokarin duba sakamakon jarrabawar 'JAMB', a karshe ya samu maki 158.
Gamayyar wasu ƙungiyoyi a ƙarƙashin ƙungiyar Movement Against Corruption in Nigeria (MACIN) sun buƙaci NIS da Interpol su sanya ido kan Abdullahi Umar Ganduje.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa kasashen Yammacin Afrika za su y hadn gwiwa wajen fatattakar matsalar tsaro da ta addabi yankin. Ya bayyana cewa matsalar.
Garba Shehu ya ce Buhari bai yi gudun hijira zuwa wata kasar waje ba. Ya bayyana cewa yanzu haka Buharin na mahaifarsa Daura cikin iyalansa sabanin jita-jita.
Tsohon hadimin gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya bayyana inda gwamnan ya shiga bayan an dai na jin ɗuriyarsa a jihar. Ya ce gwamnan yana birnin tarayya Abuja
Shirin da 'Yan majalisa su ke yi zai shafi Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari. Bincike-binciken da za ayi a majalisar zai shafi saida kadarorin gwamnati.
Masu zafi
Samu kari