Latest
Gwamnatin jihar Kano,karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta mayar da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kan kujerarsa na shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano.
Shugaban jam’iyyar LP a Najeriya ya ankarar da magoya bayan Peter Obi, ‘ya ‘yan jam’iyyar APC sun fara shiri domin komawa filin zabe, za a maimaita zaben 2023.
Yemi Osinbajo tsohon mataimakin Buhari ya samu sabon mukami bayan sauka daga mulki, an nada shi mai bada shawara a Global Energy Alliance for People and Planet.
Babbar kotun Tarayya ta dage sauraran karar da aka shigar akan tsohon minista, Abubakar Malami zuwa 17 ga watan Oktoba don shiryawa tare da nemo mai kare shi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah wadai da hare-haren da ake kai wa a jihohin Plateau da Benue. Ya umarci jami'an tsaro da su cafko masu shirya su.
Bayan sauye-sauye da aka samu na sabuwar dokar kara kudin tantance motoci daga Kwatano kafin shigowa Najeriya na kashi 40, hakan ya jawo raguwa a siyan motocin.
Kashim Shettima, mataimakin shugaban kasa na wata ganawar sirri da kakakin Majalisar Wakilai Tajuddeen Abbas, da sauran shugabannin majalisar a fadar gwamnati.
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wani babban faston ɗarikar katolika da wasu mutum uku a jihar Ebonyi. Ƴan bindigan sun nemi da a basu kuɗin fansa masu yawa.
Shugaba Tinubu ya nada Olusegun Dada, shahararren magoyin bayan jam'iyyar All Progressives Congress APC a matsayin mashawarci na musamman kan kafar sada zumunta
Masu zafi
Samu kari