Latest
Wani dan Najeriya wanda ya sunkuya a kasuwar Lagas ya fadi abubuwan ban tsoro da ya gani. Kafin yanzu, bai yarda akwai irin abubuwan ba har sai a wannan rana.
A jiya Bola Tinubu ya yi zama da kungiyar Gwamnonin Najeriya. A wajen taron ne Shugaban kasa ya fadawa Gwamnoni su ba shi sunayen wadanda suka dace da mukamai
Yan Najeriya sun yi martani ga wani bidiyo na tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yana tafiya domin motsa jiki a titin mahaifarsa ta Daura, jihar Katsina.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi nasara kan ƙarar da jam'iyyar APM ta shigar inda ta ke ƙalubalantar nasarar da ya samu a zaɓen gwamnan jihar ta Oyo.
Ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Social Democratic Party (SDP), Muritala Yakubu Ajaka, ya koka kan cewa akwai masu son ganin bayansa.
Gwamnatin jihar Kebbi ƙarkashin gwamna Dakta Nasir Idris ta samu nasarar ceto mutane 30 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Danko-Wasagu.
Majalisar wakilai ta amince da bukatar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na neman ciyo bashin naira biliyan 500 domin siya wa yan Najeriya kayan rage radadi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cewa ƴan Najeriya mutum miliyan 12 za su riƙa samun N8,000 kowane wata domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nemi izinin Majalisar Dattawan Najeriya wajen ciyo bashin dala miliyan 800 daga bankin duniya. A cikin wata takarda Tinubu.
Masu zafi
Samu kari