Latest
Shakka babu, akwai wasu abubuwan da za su jawo a dade ana tunawa da lokacin Abdullahi Adamu a APC. Rahoton nan ya tattaro rikicin APC da badakalar da aka yi.
Rundunar 'yan sandan jihar Ondo ta yi nasarar kama wata mata Esther Godwin kan zargin kwarawa ma'aikaciyar su tafasasshen ruwan zafi bisa zarginsu da badala.
An jefa talaka a halin Wayyo Allah, masu mulki sun cigaba da bushasha. Bola Tinubu da Kashim Shettima za su ci abincin Biliyoyi, yayin da ake kira kara hakuri
Shugaba Bola Tinubu na dab da sanya hannu kan kudurin da ke neman kara mafi karancin albashin ma'aikatan Najeriya zuwa naira 200,000. Hakan dai na zuwa ne.
Kungiyar Musulmai a jihar Osun ta bayyana cewa babu wani wariya da gwamnan jihar, Ademola Adeleke ya nuna yayin nadin mukamai inda ta ce akwai Musulmai da yawa.
An bayyana cewa dalilin tsamar Abdullahi Adamu da Shugaba Bola Ahmed Tinubu da batun N32bn na APC ya sanya shugaban jami'iyyar APC na ƙasa ya rasa muƙaminsa
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yi martani kan rahotannin cewa ya miƙa takardar murabus ɗinsa daga muƙamin shugabancin jam'iyyar APC.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya caccaki magajinsa, Abba Gida-Gida bisa sukar rabon tallafin N500bn na Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
A jihar Anambra an samu yaron gida ya kashe malamin jami’an da yake yi wa aiki, ya yi sanadiyyar mutuwar ubangidansa saboda sun samu sabani a kan dafa shinkafa
Masu zafi
Samu kari