Latest
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe a jihar Kano ta raba gardama kan sahihin wanda ya lashe zaɓen kujerar Sanatan Kano ta tsakiya. Kotun ta ba Rufa'i Hanga nasara.
Ahmed Musa yana saida litar man fetur a N580 a maimakon N620 a Kano. Ga masu neman gidan man, sai a garzaya myca-7 filling station along zaria road, U/uku Kano
Wata tankar dakon man fetur ta fashe jim kaɗan bayan ta yi hatsari a jihar Ondo, lamarin ya yi ajalin wata mai juna biyu, kananan yara uku da wasu sama da 15.
Mawaki Davido ya janyo wa kansa fushin al'ummar musulmai, bayan ya yaɗa wani bidiyon da ya taɓa ƙimar addinin musulunci, inda ake wasa da Sallah a cikinsa.
'Yan sandan jihar Nasarawa sun yi aikin bajinta ta hanyar bin wasu barayin mota su biyu da suka sace mota daga Lafia, babban birnin jihar sannan suka arce da.
Jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya godewa mawaki Davido akan matakin goge bidiyo da ya yi, ya roki magoya bayansa da su bar maganar ta wuce haka a zauna lafiya.
A yanzu Attajirin nan, Gabriele Volpi da yaransa su na ta rigima a kotu tun da aurensa ya mutu da mahaifiyarsu a shekarar 2017, ana ta shari'a kan kadarori.
Wata amarya ta kawo cikas ana saura sati ɗaya a ɗaura mata aure da angonta saboda baya da kuɗin da zai ɗauki nauyin shagulgulan da za a yi a bikin aurensu.
Wani matashi Dauda Olamilekan ya samu karuwar haihuwa na 'ya'ya hudu bayan ya yi niyyar zubar da cikin matarsa Rukayat tun farko a Ogbomosho da ke jihar Oyo.
Masu zafi
Samu kari