Latest
Wani basarake ya rasa ransa bayan wata babbar mota ta murkushe shi har lahira a Sango Ota da ke jihar Ogun, Oban ya rasa ransa yayin saukowa daga adaidaita sahu
Cincirindon matasa da suka taru a gefen titi ne suka cinnawa hoton mawaƙi Davido wuta a Maiduguri. Matasan sun nemi mawaƙin ya fito ta kafafen sadarwa ya ba.
Kusan duk wani kamfani da aka rufewa akawun ya kubuta daga takunkumin CBN. Abin ya shafi kamfanonin Bamboo, Nairabet, abokiFX da assun Zahraddeen Haruna Shahru
Rundunar sojin Najeriya ta yi ƙarin haske kan wani soja da ya bar Musulunci ya koma Kiristanci, inda ta ce ba wannan ba ne dalilin da ya sa aka kama shi, ta ce.
Wani Kirista dan asalin kasar Iraqi, Ibrahim Sirimci ya ki siyar wa wanda ya kona Qur'ani lemon kwalba a Sweden don nuna rashin jin dadinsa akan abin da ya faru
Al'ummar yankin Gadabuke na ƙaramar hukumar Toto a jihar Nasarawa sun shiga jimamin babban rashin da suka yi na rasuwar babban basaraken Gadabuke ranar Litinin.
A cikin watan Muharram 1445 A.H, Farfesa Ibrahim Maqari ya ce dole a kara albashi. Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi wa’azi game da komawa Allah a cikin tsanani.
Hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta sake cafke dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, bisa zarginsa da ɗaukar nauyin ta'addanci.
Gwamnan rikon kwarya na CBN ya yi magana kan canjin kudi da aka fara a Najeriya. Babban bankin kasar yana sa ran za a daina ganin tsofaffin N200, N500 da N1000
Masu zafi
Samu kari