Latest
Wasu daga cikin jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun nuna damuwarsu matuka a kan mutuwar auren wasu Hafsat Idris da kuma Zahra'u Shata.
Soyayya kamar yadda Hausawa suka ce ruwan zuma ce, mafi yawan mata na fuskantar matsalar inda za su dace da mijin kwarai ganin yadda halayen mazajen ya sauya.
Wani matashi Adewole Idowu Oluwatobi da ya shafe shekaru 29 yana neman iyayensa, ya ce har yanzu bai cire rn cewa zai hadu da su ba, ya nemi 'yan Najeriya su.
An haramtawa yan kasuwar waya ta Farm Centre da ke jihar Kano lika hotuna ko sauraron wakokin shahararren mawakin Najeriya, Davido a shagunansu saboda batanci.
Lloyd Ekweremadu, 'dan tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ekweremadu, wanda ya aka yankewa hukunci a Birtaniya ya samu kwamishina a jihar Enugu.
An birne maganar nadin Ministoci, hasashe ya nuna mana mukaman da Nasir El-Rufai, Ahmad Dangiwa Umar, Lateef Fagbemi (SAN) za su rike idan har an tantance su.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka hallaka malamin Izala tare da wasu mutane biyar a jihar Kaduna. An bayyana yadda lamarin ya faru a makon nan.
Gwamnonin Arewa maso Gabashin Najeriya sun bayyana rage radadin cire tallafin man fetur. Sun kawo hanyar da kowa zai ji dadi ba tare da wata matsala ba a jiha.
Kungiyar mata da matasan jam'iyya mai mulki sun yi kira ga shugaba, Bola Tinubu ya ƙara nazari kana ya ɗauki tsohon SGF, Boss Mustapha a matsayin shugaban APC.
Masu zafi
Samu kari