Latest
Wani bidiyo ya nuno wasu abokan ango suna nishadantar da mahalarta bikin abokinsu, sun duba ko bakinsa na wari kafin ya sumbaci amaryar. Jama’a sun yi martani.
Sanata Kalu ya bayyana cewa, a yanzu haka talaka da mai kudi a Najeriya kowa na shan wahala ba kamar yadda wasu ke gani ba. Ya ce kada NLEC ta tafi yajin aiki.
A halin da ake ciki, wasu masu zanag-zanga sun farmaki ofishin jakadancin kasar Faransa da ke birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar. Hakan ya faru bayan juyin mulki.
Ƙungiyar raya tattalin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS) na shirin amfani da ƙarfin tuwo kan sojojin Jamhuriyar Nijar domim dawo da mulkin farar hula a ƙasar.
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya sanya dokar kulle a gaba daya biyo bayan rikicin ƴan daba da su ke farmakar mutane da wajen kasuwancinsu a jihar.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin Legas ta umarci tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Arthur Okowa, ya yi bayanin yadda ya kashe N200bn a jihar.
Gwamnan jihar Jigawa ya janyo hankalin ƴan Najeriya cewa su ƙara haƙuri da wahalhalun da su ke sha a ƙarƙashin mulkin Shugaba Tinubu, domin daɗi na nan tafe.
an takarar kujerar gwamna biyar a zaben gwamnan jihar Kogi da za a yi a watan Nuwamba sun janye ma dan takarar jam'iyyar APCmai mulki, Alhaji Ahmed Usman Ododo.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi. Ya yi martani mai zafi kan taƙaddamar da jami'an DSS da na NCoS suka yi kotu kan Emefiele.
Masu zafi
Samu kari