Latest
Rundunar 'yan sanda a Kano ta ware makudan kudade har N300,000 ga duk wanda ya kawo bayanai da zai sa a kama wasu 'yan daba guda uku da ake nema ruwa a jallo.
Wata kotu da ke zamanta a Ilorin babban birnin jihar Kwara ta tura wata shugabar masu addinan gargajiya Iya Osun gidan yarin saboda cin mutuncin malamin addini.
Ana zargin an daura hotunan Muhammadu Sanusi II da na Shugaban kasa a gidan Gwamnatin Kano, a hedikwatar APC da ke birnin tarayya, an ga allon Abdullahi Ganduje
Kungiyoyin ƙwadago na ƙasar nan sun dakatar da shiga yajin aikin da su ke shirin farawa a faɗin ƙasar nan domin nuna adawa da tsare-tsaren gwamnati masu tsauri.
Shugabannin NLC da TUC sun yi zama da Bola Ahmed Tinubu a fadar Aso Rock Villa, Tinubu ya nemi ya kebe a bayan labule da shugabannin kungiyoyin ma’aikatan.
Jerin sunayen mutanen da Tinubu zai ba ministoci kashi na biyu ya fito ɗauke da sunayen tsofaffin gwamnoni guda biyar a cikinsa. Shugaban ma'aikatan fadar.
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana babban dalilin da ya hana shi halartar taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyarsa ta APC.
A ranar Laraba ne shugabannin tsaron ƙasashen ƙungiyar ECOWAS suka gudanar da wani taro na musamman dangane da juyin mulkin da aka yi a Nijar. Taron ya gudana.
Yayin da aka fara zanga-zanga a faɗin Najeriya, Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugabannin ƙungiyoyin kwadago na ƙasa a fadarsa Aso Villa.
Masu zafi
Samu kari