Latest
Jam'iyyar APC mai mulki ta zabi tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin shugabanta na kasa yayin taron masu ruwa da tsaki a Abuja a yau Alhamis.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi tsokaci dangane da zuwan da tawagar sasanci ta ƙungiyar ECOWAS ta yi zuwa jamhuriyar Nijar domin g.
Tsagerun yan bindiga da ake zaton 'yan fashin jeji ne sun yi garkuwada Fastoci 2 masu wa'azi a Cocin Katolika da ke garin Gyedna, karamar hukumar Tafa a Neja.
Uwargidan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Oluremi Tinubu da uwargidan mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, Nana Shettima sun ziyarci Buhari a Daura.
Jigo a APC ya sake ajiye kujerarsa, za a rasa mutane 5 a Majalisar NWC. Kafin nan Salihu Lukman ya rubuta takardar murabus bayan tafiyar Sanata Abdullahi Adamu.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, Abdulsalami Abubakar ya jagoranci tawagar ECOWAS zuwa Nijar don tattaunawa da shawo kan matsalar kasar bayan juyin mulki
An bayyana yawan ƙuri'un da kowace daga shiyyoyin Najeriya shida ta bai wa Shugaba Bola Tinubu lokacin zaɓe, da kuma yawan ministocin da kowace daga cikinsu.
An kama wani fasinja da ba a bayyana sunansa ba saboda satar naira miliyan daya a cikin wani jirgi na kamfanin Air Peace, mai jigilar mutane zuwa Fatakwal daga.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da jerin jihohin da suka fi fuskantar hauhawan farashin kayayyaki fiye da sauran jihohin Najeriya dalilin wasu matakai.
Masu zafi
Samu kari