Latest
Gwamnatin sojoji a jamhuriyar Nijar ta yanke duk wata hulɗa da maƙociyarta Najeriya da wasu ƙasashe uku bayan zaman tattauna wa da neman maslaha ya ci tura.
Yayin da ake ci gaba da shan wahala a Najeriya, Dangote ma ba a bar shi a baya ba. Ya samu asarar $400m a rana daya, ya samu saukar darajar arziki mai yawa.
Hukumar yan sandan farin kaya (DSS) ta gayyaci sakataren gwamnatin jihar Osun kuma ta tasa shi da tambayoyin tsawon awanni kan wasu zarge-zarge da ake masa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, da Ifeanyi Okowa sun shiga gana wa yanzu haka da gwamnonin jam'iyyar APC a babban birnin tarayya Abuja.
Yanzu muke samun labarin yadda sojojin Nijar suka yi sabbin nade-nade don tabbatar da tunkarar sojojin ECOWAS da ake tunanin tura musu nan ba da jimawa ba.
Jama'a sun yi nishadi bayan ganin wasu kyawawan 'yan mata da ke aikin soja suna tika rawa a kafar sada zumunta bayan da suke kan aiki a cikin kakin aikin su.
Yayin da ake fargabar tashin yaƙi idan ECOWAS ta ɗauki matakin soji a kan jamhuriyar Nijar, an tattara jihohin Najeriya Bakwai da suka haɗa iyaka da Nijar.
Sanatocin Najeriya sun bayyana cewa, ba za su amince a tura sojojin kasar zuwa Nijar don yakar wannan lamari da ya faru na tabbatar da an yaki sojojin kasar ba.
Za a ji labari daya daga cikin motocin dakon kaya mallakin Kamfanin Aliko Dangote, ta kashe yara uku tare da jikkata iyayensu a garin Zariya da ke Jihar Kaduna.
Masu zafi
Samu kari