Latest
Alƙalan kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ba su ji daɗin yadda lauyoyin Peter Obi na jam'iyyar Labour Party suka kasa kawo hujjoji a gaban kotu ba.
Atiku Abubakar da Peter Obi daga jam'iyyun PDP da Labour za su daukaka kara bayan hukuncin kotun kararrakin zaben shugaban kasa a Abuja bai yi musu dadi ba.
Wani dan Najeriya ya garzaya dandalin TikTok don shawartan mazajen da ke tafiya turai suna barin matayensu a gida. Bidiyon ya haddasa cece-kuce daga jama’a.
Sojojin juyin mulkin Gabon, sun sanar da cewa sun bai wa hamɓararren shugaban ƙasar Ali Bongo 'yancin zuwa duk inda ya ga dama a fadin duniyar nan domin neman.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya ce jam’iyyar APC za ta yi wa dan takarar PDP, Atiku Abubakar ritaya zuwa Kombina inda zai dunga kiwon kajin turawa.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kirayi jam'iyyun adawa da su zo don hadin kai da kuma ciyar da kasa baki daya, ya bukaci a yi aiki tare.
Rahotanni sun kawo cewa al'ummar wasu yankunan Zamfara sun koka inda suka ce sun koma cin dusa da yawon barace-barace saboda yunwa da matsalar tsaro ta assasa.
Wani matashi ya yi abun a yaba a jihar Kano bayan ya dawo da albashin da gwmatiɓta riƙa biyan mahaifinsa a Kano. Gwamna Abba Yusuf ya yaba masa sosai kan hakan.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa bata kowani shiri na rusa wata gada a garin Gwarzo, hedkwatar karamar hukumar Gwarzo.
Masu zafi
Samu kari