Latest
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bai wa Sakataren hukumar FCDA sa'o'i 24 don samo tsarin da za a bi na biyan diyya yayin da ake shirin rushe masallacin Abuja.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, a matsayin shaidanin mutum kan tarban ambasadan Isra’ila a Najeriya a ofishinsa.
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya ce maganar da Sheikh Ahmad Gumi ya yi na kiran Nyesom Wike da shaidani abu ne da ba za a amince da shi ba.
Malam Dikko Radda ya fara lalubo lagon yadda zai kawo karshen ayyukan ta'addanci a jihar Katsina, mun ɗan yi takaitaccen bincike kan sabon tsarin da ya kaddamar.
Wasu miyaguun ƴan bindiga sun salwantar da rayukan mutum biyar a wani ƙazamin harin ta'addanci da suka kai a jihar Benue. Hukumomi sun tabbatar da hakan.
Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da yaudarar Arewa da sunan tikitin Musulmi da Musulmi, ya caccaki Nyesom Wike.
Bayan zargin fyade da yi wa karamar yarinya ciki da kuma sakamakon binciken da reshen APC ta Jigawa, ta yi, an dakatar da wani daga cikin jagororin APC mai mulki.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya sanya labule da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, a fadar shugaban ƙasa a ranar, Laraba, 18 ga watan Oktoba.
Majalisa za ta yi bincike kan N183bn na tallafin da aka batar a lokacin annobar Coronavirus. Za a binciki lamarin, sai a gabatar da rahoto a mako hudu.
Masu zafi
Samu kari