Latest
Babban mai taimaka wa gwamna Dikko Radɗa na jihar Katsina kan ilimin addinin Islama, Dakta Shamsudeen Abubakar Malumfashi ya rasu a hatsarin mota.
Majalisar Dattawa ta tabbatar da nadin Ola Olukoyede da Halima Shehu a matsayin shugabnnin hukumomin EFFC da NSIPA bayan shan tambayoyi a majalisar.
Wani 'dan majalisa ya kai kuka game da yadda ‘yan bindiga su ka addabe su, ya nemi Gwamnatin Tarayya ta cece su daga hannun ‘yan bindiga da ke barna a Neja.
Dr. Ifeanyi Okeke ya zama sabon shugaban hukumar SON. Kafin nan Shugaban kasa ya tsige shugabannin hukumomin CAC, ITF, NEPC, OGFZA, NSDC, ya nada masu sababbi.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya ba da gudumawar Dala miliyan 100 ga Gaza yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin Isra'ila da Hamas wanda ya jawo rasa rayuka
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa an fassara fitowar da ya yi daga zauren majalisar dattawa ba daidai ba, lokacin Sallah ya yi shiyasa ya kama hanya ya fito.
Wani matashi dan Najeriya ya baje kolin tsuntsuwar da ya gani a gefen janaretonsa. Bayan wani ya taimaka ya kama masa ita, yanzu yana neman siyar da ita.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gargadi Shugaban Hukumar EFCC, Olukoyede Ola da ya cire sunansa a misalin da ya ke yayin tantance shi a majalisa.
Majalisar dattawan Najeriya ta nada sabon mataimakin jagoran majalisa, wanda zai maye gurbin David Umahi da kuma mataimakin mai tsawatarwa a zaman yau.
Masu zafi
Samu kari