Latest
A game da tsarin da aka kawo, za a gane ba dole ba ne abinci ya yi sauki ko Dala ta yi araha, babu tabbacin farashin shinkafa za ta sauko nan gaba kadan.
Bola Ahmed Tinubu ya ci gaba da naɗa waɗanda zasu kama masa a hukumomin gwamnatin tarayya, a wannan karon ya naɗa sabon shugaban hukumar ECN ta ƙasa.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno lokacin da wani mutum ya kama kafar budurwarsa yana rokonta a kan kada ta bar shi. Ya sharbi kuka tare da yin kururuwa.
Kotun Kolin Najeriya ta kori karar da Sanata Adeyemi ya kalubalanci nasarar Ododo a zaben fidda gwanin ɗan takarar APC a zaben gwamnan jihar Kogi.
Shugaban shiyya na jam’iyyar SDP a Kogi, Sunday Atabo ya na kwance a asibiti. Jam’iyyar adawar ta yi kira ga jami’an tsaro su yi bincike a kan aika-aikar da aka yi.
Tsohon shugaban ma su rinjaye a majalisar Tarayya, Alhassan Ado Doguwa ya yi nasara kan abokin takararsa na jam'iyyar NNPP, Salisu Yusha'u a kotun zabe.
Kusan yadda fadar shugaban kasa ta dama, haka aka sha wannan karo a majalisun tarayya. Da wahala Bola Tinubu ya kawo wata bukata, majalisa ta taka masa burki.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya kafa dokar hana fita kasashen ketare ga jami'an gwamnati har sai dai da kwakkwaran dalili ko kuma umarnin gwamna.
Wasu mutane biyu sun mutu yayin da wasu guda 10 su ka jikkata bayan wata katuwar bishiya ta fado kansu a jihar Kwara yayin da su ke jiran motar kasuwa.
Masu zafi
Samu kari