Latest
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana watan Janairun 2024 a matsayin lokacin da za a fara shirin ba da lamunin dalibai da gwamnatinsa ta shirya don taimakon dalibai.
Wata mata a jihar Anambra ta sanya jikanta a kasuwa inda ta karɓi kuɗinsa ba tare da sanin mahaifiyarsa ba. Matar dai ta cefanar da jaririn ne kan kuɗi N50,000.
Olanipekun Olukoyede ya fara mulki da matsala, ana yi wa kujerarsa barazana. Tun kafin ya gyara zama a ofis, an shigar da kara a kotu za a tunbuke shugaban na EFCC.
Yayin da ake murna da kammala matatar man Dangote, wani rahoto da aka fitar ya bayyana yadda hakan zai kawo tashin farashin man fetur a shekarar 2024.
Kotun ƙoli ta ɗage sauraron ɗaukaka ƙarar da Atiku Abubakar, Peter Obi suka shigar suna ƙalubalantar nasarar shugaban ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2023.
Kotun ƙoli a ranar Litinin, 23 ga watan Oktoban 2023, yayin da take sauraron ɗaukaka ƙarar da Atiku, PDP suka yi, ta ce akwai wasiƙu masu ruɗani daga jami'ar CSU.
Hukumar NSCDC ta kama wani dalibin karshe na Jami'ar ABU, Abdullahi Ibrahim kan zargin kashe wani yaro dan shekara 17, Umar Usman a jihar Bauchi.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai ƙazamin hari a ƙaramar hukumar Danmusa ra jihar Katsina inda suka halaka mutum tara tare da sace wasu mutanen masu yawa.
Yan bindiga sun halaka mutum uku a wani harin ta'addanci da suka kai a ƙaramamr hukumar Bunza ta jihar Kebbi. Gwamna Nasir ya bayar da taimakon kuɗi.
Masu zafi
Samu kari