Latest
Kwalejin koyon aikin jinya ta jihar Kebbi da ke Birnin Kebbi ta musanta korar dalibarta, Rahama Sa’idu bisa dalilin fitowa a TikTok. Ta ce ta fadi jarrabawa ne
Rundunar tsaron farin kaya (DSS) ta saki tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Abdulrasheed Bawa a daren ranar Laraba, 25 ga watan Oktoba.
Jam’iyyar LP ta nuna karfin gwiwar cewa ita ce za ta yi nasara a hukuncin da kotun koli za ta yanke a ranar Alhamis. Ta yi magana ne ta bakin lauyanta, Kehinde Edun.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da zaune a Kanada ta ce akwai wasu muhimman abubuwa da take shawartan masu dawowa kasar su riko a tare da su.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta bayyana cewa yawancin wadanda ke mayarwa Sheikh Ahmad Gumi kan Nyesom Wike basu duba zahirin gaskiya ba.
Makonni bayan naɗa sabon Soun na masarautar Ogbomoso a jihar Oyo, Oba Ghandi Olaoye, babbar Kotun jiha ta tuge shi daga kan karagar mulki ranar Laraba.
Akalla fasinjojin motar Bas mai ɗaukar mutum 18 ne suka tsallake rijiya ta baya baya yayin da wani mummunan hatsari ya rutsa da su a titin Legas zuwa Ibadan.
Nyesom Wike zai karbe filaye a kan haraji a Abuja, Nyesom Wike wanda shi ne sabon Minista ya aika gargadin biyan haraji ga mutanen Abuja tun da ya shiga ofis.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisun jiha da na tarayya ta tabbatar da nasarar Aminu Waziri Tambuwal a zaben Sanatan jihar Sakkwato ta kudu.
Masu zafi
Samu kari