Latest
Dakarun rundunar Operation Lafiya Dole sun halaka mayakan kungiyar ta'addanci guda biyar tare da kama wani daya a daren ranar Laraba, 25 ga watan Oktoba.
Malamar jami'ar jihar Nasarawa da ƴan bindiga suka sace ta samu ƴanci bayan an biya maƙudan kuɗaɗen fansa. Malamar ta samu ƴanci ne a daren ranar Talata.
Alƙalan kotun ƙoli bakwai ne za su raba gardama kan ƙararrakin da Atiku Abubakar da Peter Obi suka shigar suna ƙalubalantar nasarar Shugaba Tinubu a zaɓen 2023.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa ya ce Nasiru Gawuna zai karbi mulkin Kano, Abdullahi Ganduje ya fitar da jawabi bayan nasarar da Alhasan Ado Doguwa a kotu.
An fitar da sunayen Alkalan da za su yi hukunci a kotun koli. Atiku Abubakar, Peter Obi da Chichi Ojei ba su gamsa da hukuncin shari’ar kotun zabe ba.
Hon. Anamero Dekeri ya so ayi wa marasa hali afuwar biyan NECO, JAMB da UTME, ‘Yan majalisa sun hau kujerar na-ki da aka nemi a yafe kudin jarrabawa.
Majalisar Dattawa ta ce za ta yi aiki da kyau a kasafin kudi domin talaka ya amfana a 2024. Za a kawowa Sanatoci kundin kasafin kudin 2024 a Nuwamban nan.
Akwai muhimman abubuwa da kotun ƙoli za ta yanke hukunci a kansu a ƙarar da jam'iyyun adawa da ƴan takararsu suka shigar kan ƙalubalantar nasarar Shugaba Tinubu.
Masu noman kaji a Katsina sun ji dadin ba Muhammad Abu Ibrahim kujerar NADF. Bola Tinubu ya tuna da iyalin abokinsa, tsohon Sanatan Katsina, Abu Ibrahim.
Masu zafi
Samu kari