Latest
Ministan wutar lantarkin Najeriya ya shawarci yan kasa da ka da su kuskura su biya kudin wutar da ba su sha ba. Ya bayyana haka ne a gaban kwamitin majalisa
Wata kotu a Maiduguri ta yi daurin shekara ga wanda ya ci dukiyar marayu har naira miliyan 12. Alkalin kotun ya ce sun yi hukuncin ne bayan tabbatar masa da laifin
Dakarun sojojin ruwa sun samu nasarar ceto fasinjoji 250 yayin da jirgin ruwa mai jigilar kaya da wani na daban suka gamu da hatsari a jihar Fatakwal, jihar Ribas.
Kwamitin da ke sauraron korafin da gwamnatin Kano ta shigar da Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci al'umma da su bada shaida kan lamarin domin yin adalci.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shugabannin NNPP a matsayin waɗanda suka gaza, ya ce ba zasu iya ja da Tinubu ba a 2027.
Sanata Olubiyi Fadeyi, ya koka an karin kudin lantarki da gwamnatin tarayya ta yi inda ya ce yana kashe Naira miliyan daya a biyan kudin wutar lantarki kowane wata.
SP Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar 'yan sanda na jihar Kano ya tabbatar da kama Sadam Mu’azu (Badoo), da ake nema ruwa a jallo kan safarar miyagun kwayoyi.
Hukumar dhirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB ta sanar da sakin sakamakon jarabawar da ɗalibai suka kammala ranar Litinin.
Shugabannin kananan hukumomi 11 sun yi ranstuwar faraaiki bayan lashe zabe a jihar Gombe. Gwamnan jihar ne, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoraci rantsuwar
Masu zafi
Samu kari