Latest
Binciken kwa-kwaf ya gano gaskiya kan rade-radin da ake yaɗawa cewa Shugaban Bola Tinubu ya soke wasu hukumomin ICPC da NDDC da NCC da FRCN a Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba kan 'yan ta'adda a jihohin Katsina da Plateau. Sojojin sun sheke dan ta'adda tare da ceto mutum biyu.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya sanar da yin karin N10,000 ga albashin ma'aikatan jihar. Wannan shi ne karo na biyu da gwamnan yake kara albashi.
Wasu dilolin kayan abinci a kasuwanni sun tabbatar da cewa kayan abinci ya fara sauka da 10% a jihohin Bauchi da Gombe da Jigawa idan aka kwatanta da kwanakin baya.
Gwamna Bassey Otu na jihar Kuros Riba ya amince da biyan sabon mafi karancin albashi N40,000 ga ma'aikatan jihar yayin bikin ranar ma'aikata a Najeriya.
Kungiyar kwadago ta NLC da kungiyar yan kasuwa ta TUC sun nemi gwamnati ta gaggauta janye karin kudin wuta cikin mako guda. Kungiyoyin sun yi gargadin yau
Yayin da ake bikin ranar ma'aikata a Najeriya, jami'yyar PDP ta bukaci a binciki Nasir El-Rufai kan korar ma'aikata 27,000 ba tare da biyansu hakkokinsu ba.
Kungiyar dillalan mai a Najeriya (IPMAN) ta bayyana musabbabin wahalar mai da aka shiga a Najeriya inda ta ce rikicin Iran da Isra'ila ne silar halin da ake ciki.
Rundunar yan sanda a Kaduna sun kama wani Aminu Garba bisa zargin satar wata yar shekaru 10 sannan ya rufe ta a cikin firinji. Ana binciken lamarin
Masu zafi
Samu kari