Latest
Wata mata mai shekaru 24 ta kashe danta har lahira ta hanyar wurga shi rijiya a jihar Delta. "Yan sanda sun kamata kuma ta amsa laifin bayan bincike.
Rundunar 'yan sanda a Kano ta sanar da cafkewa tare da gurfanar da masu manyan laifuka 3000 cikin shekara guda. Kwamishinan yan sandan jihar ne ya bayyana hakan.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce ba za su ci gaba da zargin gwamnatin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba kan halin da ake ciki.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Barista Ibrahim Shema ya watsar da jami'yyar PDP mai adawa inda ya sauya sheka zuwa APC mai mulkin jihar a yau Alhamis.
Gwamnatin Najeriya ta ce ba za ta tsaya jan kafa wajen yaki da masu yi wa tattalin arizikin kasa ta'annati. Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a yau.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta yi nasarar cafke wani jarumin fina-finai mai suna Praise da zargin garkuwa da wata budurwa mai shekaru 14 a jihar.
ACP Olumuyiwa Adejobi, a wata zantawa da manema labarai a jihar Kaduna, ya ce an kama Ibrahim Mandi, wanda ake zargin ya kitsa harin jirgin kasan Abuja-Kaduna.
Wata dalibar aji uku a jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil, Aisha Yahaya ta rigamu gidan gaskiya. An tsinci gawar wata dalibar a dakinta.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta sanar da adadin 'yan ta'addan da sojoji suka hallaka a cikin watan Afirilu tare da adadin mutanen da aka ceto wadanda aka sace.
Masu zafi
Samu kari