Latest
Yayin da rigima ke kara tsananta a jihar Rivers, Sir Siminaliya Fubara ya sha alwashin kafa kwamitin da zai binciki tsohuwar gwamnatin jihar mai arzikin Fetur.
Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume, ya tarbi tsohon minista, Farfesa Hagher wanda ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC a birnin tarayya Abuja.
Attajirin da ya fi kowa kudi a Najeriya da Afrika, Aliko Dangote, shi ne na shida a jerin attajiran da suka fi kudi a masana’antar kere-kere. Ya doke attajirai 19.
Wani rikice ya barke a jami'ar Ibadan yayin da dalibai ke gudanar da zanga zanga kan karin kudin makaranta. Rundunar sojin da ke jamia'ar sun kama dalibai hudu.
Ministan wutar lantarki, Bayo Adelabu, a ranar Lahadi, ya bayyana cewa sama da gidaje 10,000 ne suka ci gajiyar tallafin abinci na gwamnatin tarayya a jihar Oyo.
Asusun bada lamuni na duniya (IMF) ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kammala cire tallafin man fetur da lantarki da zarar an gama raba tallafin kudi.
Shugaban kungiyar ta NLC a Kogi, Kwamred Gabriel Amari ya bayyana karin kudin wuta da fashi da makami kan talakawan Najeriya. Ya bayyana haka ne a yau.
An yi kyakkyawar hadaka tsakanin gwamnatin tarayya da jihar Enugu inda aka fara noman rogo tare da sarrafa shi zuwa sinadarin man fetur. Yanzu shirin ya yi nisa.
Sakamakon karin kudin fito da masu depo-depo suka yi, kungiyar dillallan mai ta kasa, ta sanar da karin kudin man fetur a gidajen mai da ke fadin kasar.
Masu zafi
Samu kari