Latest
Hukumar EFCC ta bayyana sababbin hanyoyi da 'yan yahoo suka kirkiro domin damfarar mutane. Babban daraktan hukumar ne Effa Okim ya bayyana haka a jihar Edo.
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta fara farautar wani direban babbar mota da ya gudu bayan ya murkushe wata yarinya ‘yar shekara biyar har lahira a titin Iganmu.
Babban Fasto Iliya Babatunde Ayodele ya ba da fatawa ta rauhaniyya game da abin da ya ce zai inganta tattalin arzikin Najeriya karkashin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana kara harajin shigo da kayayyakin kasar waje Najeriya duba da yadda darajar Naira ta kara faduwa a kasuwar musayar kudade.
Tawagar jami’an tsaro da suka hada da mafarauta da suka bi bayan ‘yan bindigar sun yi nasarar ceto daliban 14 cikin 24 da aka sace a jami'ar Kogi.
A taron Africa Magic Viewers’ Choice Awards (AMVCA) karo na 10, Tsohuwar tauraruwar shirin Big Brother Naija (BBNaija), Natacha Anita Akide ta saka rigar N140m.
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta gurfanar da wata mata mai suna Ramat Mercy Mba kan zargin satar saka hannun marigayi Abba Kyari domin yin damfara.
Magoya bayan Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya (FCT), sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da rusa gine-ginen majalisar jihar Rivers da ke Fatakwal.
Rahoto ya bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka yiwa jami'an tsaron Najeriya kisan gilla a jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya. An bayyana matakin da ake dauka.
Masu zafi
Samu kari