Latest
Masana tattalin arziki sun bayyana yadda tsare tsaren shugaba Bola Tinubu za su kawo sauki a Najeriya nan gaba. Sun kuma yi kira kan samar da tallafi a kan lokaci
Gwamnatin tarayya ta bayyana matakan da ta dauka domin shawo kan matsalar hauhawar farashin abinci a Najeriya. Ministan noma Abubakar Kyari ne ya fadi haka.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce nan ba da jimawa ba zai koma majalisar dokokin tarayya domin gabatar da ƙarin kasafin kuɗin shekarar 2024.
Duk da cewa mutane da dama na adawa da matakin gwamnatin tarayya na dawo da tsohon taken Najeriya, sai dai a wajen Shugaba Bola Tinubu mafarki ne ya zama gaskiya.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta caccaki manufofin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan tattalin arziki. Kungiyar ta ce ya jefa 'yan Najeriya cikin talauci.
Dakarun sojoji sun cafke wani fitaccen malamin addinin Musulunci mai suna Sheikh Muhammad Alkandawi da matarsa a Dei-Dei da ke birnin Abuja a ranar Talata.
Wasu matasa a yankin masarautar Okuku a jihar Kuros Riba sun nuna damuwa da halin sarkin yankinsu saboda ya ƙi ya shawo kan rikicin ƙabilancin da ke faruwa.
Gwamnan Ribas Siminalayi Fubara ya bayyana yadda ya yi fama da tsohon gwamnan jihar kuma ministan Abuja, Nweson Wike cikin shekara. Ya ce Wike ya bar masa bashi.
Firaministan Birtaniya, Rishi Sunak ya yi magana kan cewa a yau ba sai mutum ya mallaki digiri zai yi nasara ba. Mutane na mayar masa da martani daga fadin duniya.
Masu zafi
Samu kari