Latest
Yayin da ake zargin Nasiru El-Rufai kan badakala a gwamnatinsa, jami'yyar PDP a jihar Kaduna ta shawarci Gwamna Uba Sani game da gayyatar EFCC da ICPC kan lamarin.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya buɗe shirin mayar da ƴan gudun hijira zuwa gida tare da tallafa masu da kudi da kayan abinci.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan sojoji, Sanata Abdul'aziz Musa Yar'adua ya bukaci 'yan Najeriya da su daina ba da kudaden fansa ga 'yan bindiga.
Tsohon hadimin shugaban ƙasa, Doyin Okupe ya bayyana cewa a iya hangen nesan da Allah ya masa, ya gano cewa Bola Tinubu zai iya kawo sauyi mai kyau a ƙasar nan.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyukan karamar hukumar Shiroro cikin jihar Neja. Sun hallaka mutum bakwai har lahira.
Ana ganin cewa Gwamnatin Uba Sani ta taso Nasir El-Rufai a gaba duk da alakar da ke tsakanin mutane. Shehu Usman Adamu bai ganin rigima ake yi a Kaduna.
Kwamitin mafi karancin albashi ya kammala a tattaunawa kuma ya bayar shawarwari, ƴan kwadago dai sun yu watsi da sabin adadin, sun buƙaci a N250,000.
A zaman sauraron karar da Aminu Ado Bayero ya shigar, an yi zazzafar muhawara tsakanin lauyoyi kan batun take hakkin sarki na 15, kotu ta ɗaga zaman.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci kan mazauna kauyuka 13 a yankin ƙananan hukumomin Safana da Dutsinma a jihar Katsina ranar Talata.
Masu zafi
Samu kari