Latest
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana irin barnar da tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya yi inda ya ce Abba Kabir ne ya yi kokarin gyarawa.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta bukaci al'ummar musulmi da su yi taka tsantsan yayin gudanar da ibadah da bukukuwan babbar Sallah da ke tafe.
Gwamnan Zamfara ya ce sai a kama ‘yan bindiga, amma alkali ya ba da belinsu a kotu. Dauda Lawal Dare ya tabbatar da cewa matsalar rashin tsaro ya fi karfinsa.
Za a ji labari cewa Muhammadu Sanusi II ya yi magana a game da rigimar da ta shigo masarautar Kano bayan an sauke sarakunan da aka kirkiro a 2020.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya raba kyautar N10,000 ga dukkan ma'aikatan jihar domin gudanar da bukukuwan sallar cikin walwala a jihar.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Whirl Punch, sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda guda shida yayin wani artabu da suka yi a jihar Kaduna.
An shiga wani irin yanayi a jihar Kaduna bayan mutuwar fitaccen basarake da ke sarautar Moro’a Asholyio da ke Manchok a jihar, Gwamna Uba Sani ya tura sakon jaje.
Tsohon gwamnan Edo kuma sanata mai wakiltar Arewacin jihar, Adams Oshiomhole ya ce jam'iyyar APC ta ɗauko hanyar kwace kujerar gwamna daga hannun PDP.
Shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Ola Olukoyode, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu bai yiwa hukumar katsalandan.
Masu zafi
Samu kari