Latest
Gwamnatin tarayya ta sake tura tan sama da 2,000 na kayan masarufi ga gwamnatin jihar Kano domin a rabawa talakawa da marasa ƙarfi a kananan hukumomi 44.
Gwamnatin jihar Kano ta kalubalanci kwamishinan ƴan sanda a jihar kan daukar matakin hana bukukuwan salla inda ta ce ba shi da ikon daukar wannan mataki.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta ce za ta sanar da hukuncinta kan bukatar da ta nemi soke sabuwar dokar masarautar Kano da Gwamna Abba Kabir ta yi.
Mun kawo maku tarihin Tanimu Yakubu masanin tattalin arziki da kasuwanci wanda mutumin Yar’adua ne da zai jagoranci aikin kasafin kudi a mulkin Tinubu.
Sheikh Mahir Al Muaiqly ya ja hankulan Musulmi kan abubuwa da dama a cikin hudubar Arafa ta 2024. Ya yi kira kan riko da laduban Musulunci da addu'a ga Falasdinawa.
Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya rattaba hannu kan kudirin sauya sunan jami'ar jihar da ke Gadau zuwa Jami'ar Sa'adu Zungur (SAZU), Gadau.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci babban daraktan Hukumar BPP, Mamman Ahmadu da Muhammadu Buhari ya nada ya yi murabus daga mukaminsa kan wasu dalilai.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira na musamman ga yan Najeriya kan cigaba da juriya da addu'a ga kasa domin cigaba. Ya fadi haka ne cikin sakon babbar sallah.
A yayin da ake shirin yin babbar Sallah a Najeriya, darajar Naira ta fadi kasa warwas a kasuwannin yan canji. Naira ta yi kasa kan Dalar Amurka a kasuwa.
Masu zafi
Samu kari