Latest
Basaraken daular Yarabawa ta Ile-Ife, Ooni na Ife, Adeyeye Enitan Ogunwusi, ya samu sabuwar motar zinare. 'Yan Najeriya sun taya shi murna a shafukan sada zumunta.
Tarihi ya nuna cewa an fara amfani da kalandar Hijira ta Musulunci ne a zamanin mulkin Umar dan Khaddabi biyo bayan sabani da aka samu a kan rarrabe tsakanin shekaru
Hukumar kula da asusun bayar da lamunin karatu ta kasa (NELFUND) ta bayyana cewa dalibai daga makarantu mallakar jihohin kasar nan 36 za su samu lamunin karatu.
Wasu miyagun 'yan bindiga su kai harin kwanton bauna kan jami'an tsaro na 'yan banga a jihar Imo. 'Yan bindigan sun hallaka mutum hudu ciko har da wani yaro.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya ba da hutu a jihar domin murnar shigowar sabuwar shekarar musulunci ta 1446AH. Gwamnan ya ce ba aiki a ranar Litinin.
Kakakin Majalisar jihar Lagos, Mudashiru Obasa ya magantu kan yiwuwar samar da dokar hana barace-barace a jihar domin ba gwamnatin ikon daukar matakai.
An kama wasu ma'aikatan banki bisa zarginsu da sace kudin wani mutumin da ya rasu ya barwa magada. Yanzu haka ana bincike don gurfanar dasu a kotu.
Wani mutum ya aikata aikin dana-sani, inda ya kashe mahaifiyarsa kan ta ki amincewa da ba shi kudin manjan da suka siyar. Rahoto ya bayyana yadda ta kaya.
Shugaban sojin ruwan Najeriya ya ce maganin matsalar tsaro a Najeriya ba komai bane face 'yan Najeriya su koma ga Allah su dukufa da addu'a gadan-gadan.
Masu zafi
Samu kari